Monday, 31 July 2017

Kannan Rahama Sadau a gurin nuna shirin fim din Hakkunde

Kannen jarumar fim din hausa, Rahama Sadau kenan, Zainab da Fatima tare da shahararren me wasan barkwancinnan na turanci, wato AY a garin Legas, inda aka gabatar/nuna shirin turanci na Hakkunde wanda Rahamar ta fito a ciki.

Kannen na Rahama sun rakatane garin legas gurin nuna shirin fim din.

Karin hoto.No comments:

Post a Comment