Wednesday, 19 July 2017

Karin hotuna daga shagalin zagayowar ranar haihuwar Dolapo Osinbajo

Ranar Asabar din data gabatane matar mukaddashin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo ta cika shekaru 50 a Duniya, inda akayi kasaitaccen biki domin murnar zagayowar ranar haihuwarta, wasu gwamnoni da matayensu sun halarci gurin wannan shagali. 
Karin hotuna.
No comments:

Post a Comment