Monday, 24 July 2017

Karin hotunan jigogin APC da suka gana da shugaban kasa, Buhari a Landan

Wannan hoton dan shugaban kasa, Yusuf Buharine tare da Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a jiya lokacin da sukayi ganawa da shugaban kasar a birnin Landan.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, Gwamnan Jihar Imo, Rochas Okorochas, Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello da Ministan sufuri, Rotimi Amaechi da shugaban APC, John Oyegun kenan a Landan inda suka gana da shigaban kasa.

No comments:

Post a Comment