Tuesday, 18 July 2017

Kawayen alheri: Wadannan hotunan sunyi kyau

Wasu kawaye kenan da hotunansu sukayi kayu. Wanda ya dauki hoton yace ya gamu da daya daga cikinsune, wadda ake kira da suna Hauwa, kusan shekara daya data gabata kuma ya mata tallar cewa tazo gurinshi ta dauki hoto, ta gayamishi cewa tana karatune a wajen kasarnan, kwatsam sai gata tazo.daukar hoto ita da kawarta wadda itama a kasa daya suke karatu, ya kara da cewa da alama sun shaku sosai.

Karin hotuna.


No comments:

Post a Comment