Thursday, 13 July 2017

KAYI AMFANI DA DAMA BIYAR KAFIN TA KARE>>Mal. Aminu Ibrahim Daurawa

Image may contain: 1 person
NA DAYA, KURUCIYA KAFIN TSUFA 


NA BIYU, LAFIYA KAFIN RASHIN LAFIYA. 


NA UKU, WADATA KAFIN TALAUCI. 

NA HUDU, LOKACI KAFIN YA KURE

NA BIYAR, RAYUWA KAFIN MUTUWA.

No comments:

Post a Comment