Monday, 17 July 2017

Kodai Rahama Sadau ta tafi kasar Indiyane ganawa da Priyanka Chopra?

Da alama Rahama Sadau ta tafi kasar Indiya, ganawa da Priyanka Chopra, ta saka wannan hoton a shafinta na IG inta ta nuna cewa takai masaukinta, amma bata fadi ko inane tajeba. Kuma wata alama dake nuna cewa watakila Rahamar tana kasar Indiyane shine, idan ka kalli gilashin gurin da take zaune, aka dauki hoton zakaga alamar urin rubutun kasar Indiya.

Kodai inane Rahama Sadau taje lokaci zai bayyanamana.

No comments:

Post a Comment