Wednesday, 19 July 2017

"Ku taimakamin da shawara dana, Sultan jace ja gaji da Abuja, kano zai Koma">>Mansurah Isah

Tsohuwar jarumar fim din hausa, Matar jarumi Sani Musa Danja, wato Mansurah Isah tace yau ta tashi da safe taga danta, Sultan ya hada kayanshi waishi ya gaji da Abuja, Kano yakeso ya koma, Mansura tace yaki yayi wanka ballantana yaci abinci.

Wannan bidiyon na sama yana nuna yanda abin ya faru, kamar yanda ta saka a shafinta na IG, tace tana neman shawara akan abinda ya kamata tayi. Toh muna fatan Allah yasa a samu shawo kan sultan.

No comments:

Post a Comment