Wednesday, 26 July 2017

Kunya ta kama wannan angon lokacin da iyayenshi ke daukarshi hoto a gurin bikinshi

Allah sarki, nan wani angone a gurin cin abincin dare(dinner) da aka shirya na bikinshi, sai iyayenshi mata suka taso suna daukarshi hoto, hakan yasa ya rufe fuskarshi dan kunya, inda a karshe har saida ya zubar da hawaye, yanayin yanda abin ya faru ya kayatar kuma hoton ya birge.

No comments:

Post a Comment