Sunday, 23 July 2017

Kwalisa: Mukaddashin shugaban kasa, Osinbajo yayi kyau a wadannan hotunan

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan a wannan hoton cikin kanann kaya da hana sallah da sukamai kyau,  anan yaje wani gurin wasan kwallon dawakine a garin Abuja da ake kira da tuwab-tuwab,
Wannan wani dokine da mukaddashin shugaban kasar ya kaddamar a gurin.

No comments:

Post a Comment