Monday, 17 July 2017

Kwanon zuba kayan kwalam da makwalashe me siffar takalmi

Wannan wani abin zuba kayan Kwalam da makwalashene da aka yiwa kirar takalmi dan ya birge, kuma da alama yaja hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta da Muhawara daban daban na yanar gizo.

No comments:

Post a Comment