Saturday, 29 July 2017

Mansurah Isah na sumbatar hoton mijinta a talabijin

Tsohuwar jarumar fim din hausa kuma mata a gurin jarumi kuma mawaki , Sani Musa Danja, wato Mansurah Isah kenan a wannan hoton Inda take sumbatar hoton mijinta a cikin talabijin, lallai wannan soyayya takai.

No comments:

Post a Comment