Tuesday, 11 July 2017

Maryam Gidado ta bude Kemis: Hoton data dauka kusa da kondom ya jawo ce-ce-kuce

A lokacin da sa'anninta irinsu Hadiza Gabon da MaryamBooth ke bude gurin kwalliya da saida kayan kawa irin na mata, Jarumar fim din hausa, Maryam Gidado ta zabi ta bude shagon sayar da magunguna wato kemis, saidai wannan hoto data dauka ya jawo ce-ce-kuce saboda condom da suke rataye a bayanta, mutane da dama da suka bayyana ra'ayoyinsu akan wannan hoto sunyi kira data cire wannan hoto domin an daukeshi a gurin dabai daceba, saidai kusan sati guda kenan Maryam tayi kunnen uwar shegu da wannan kiraye kiraye, domin kuwa kasuwanci take.

Ga wasu daga cikin ra'ayoyin da aka bayyana akan wannan hoto.

Karin ra'ayoyi.


Muna taya Maryam murnar bude wanna kemis da fatan Allah ya kawo kasuwa. Amin

No comments:

Post a Comment