Monday, 17 July 2017

Maryam Yahaya na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Jarumar fim din hausa, Maryam Yahaya data fito a fim din Mansoor na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka. Amin.

Karin hotunan da Maryam Yahaya tayi amfani dasu wajen nun murnar zagayowar ranar haihuwarta.
No comments:

Post a Comment