Wednesday, 19 July 2017

Maryam Yahaya ta samu masoya dubu dari a shafinta na Instagram

Jarumar fim din hausa, Maryam Yahaya, na murnar samun masoya dubu dari a shfinta na Instagram, Tace tana godewa masoyan nata da irin wannan soyayya da suke nuna mata. muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka. Amin.

No comments:

Post a Comment