Saturday, 15 July 2017

Matar mukaddashin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo na murnar zagayowar ranar haihuwarta: ta cika ahekaro 50

Matar mukaddashin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo na murnar cika shekaru 50 da haihuwa, Munamata fatan Alheri. Tace mijinta, Farfesa Osinbajo yazo mata da wannan kek din da ake gani a hotonnan a daidai lokacin da shabiyun dare dayi, domin ya nuna mata irin soyayyar da yake mata da kuma damuwa da ita da yayi, tace ya shammaceta. Dama dai masu iya magana sunce soyayyar gaskiya bata karewa.

No comments:

Post a Comment