Tuesday, 11 July 2017

Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya tafi Ingila dan ganawa da shugaba Buhari

Rahotanni na cewa mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya tafi birnin Landan, kasar Ingila domin ganawa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ance dai ganawar tasu bazata dauki lokaci me tsawoba kuma suna kammala ganawar Osinbajo zai dawo Najeriya.

Wannan dai shine karo na farko da shuwagabanin zasu gana tun bayan da Shugaba Buhari ya tafi kasar Ingila Jiyayya.

No comments:

Post a Comment