Monday, 31 July 2017

Muna alfahari da kasancewa 'yan Najeriya

Jarumin fim din hausa, Adam A. Zango kenan tare da abokan aikinshi, suna nuna cewa suna alfahari da kasancewa 'yan Najeriya.
Hotunan sunyi kyau.

No comments:

Post a Comment