Sunday, 30 July 2017

Mustafa Nabaraska tare da iyalanshi

Jarumin fim din hausa, Mustafa Nabaraska kenan wanda ya kware a wasan barkwanci tare da iyalanshi a wannan hoton nasu da yayi kyau.
Allah ya raya  zuri'a ya kuma kara dankon soyayya. Amin

No comments:

Post a Comment