Saturday, 15 July 2017

"Na kammala karatun da nikeyi a jami'ar North West">>Nuhu Abdullahi

Jarumin fim din hausa, Nuhu Abdullahi ya kammala karatun da yake yi a jami'ar North West dake Kano, kamar yanda ya wallafa a shafinshi na sada zumunta da Muhawara, muna tayashi murna da fatan Allah yasa karatun ya amfaneshii da al'umma baki daya. Amin.

No comments:

Post a Comment