Sunday, 16 July 2017

"Nagode da addu'ar da masoyana sukamin">>Jamila Nagudu

Jarumar fim din hausa, Jamila Umar, Nagudu ta mika godiya ga wadanda sukaje dubata a asibiti da kuma masoyanta da suka mata addu'ar samun lafiya.

Ga sakon data fitar kamar haka.

"Allah mungode maka Allah kakaramana lafiya Allah marasa lafiya na gida da asibiti birni da kauye Allah kabasu lafiya akarshe yan uwa masoyana da abokan arziki dasukazo dubani asibiti dama wadanda basu samu damaba suke gida suka tayani da addu'a ina godiya nagode sosai Allah yabar zumunci"

No comments:

Post a Comment