Sunday, 16 July 2017

""Nazama matar aure">>Maryam Baba Lawal

Amarya, jarumar fim din hausa, Maryam Baba Lawan kenan da aka daura aurenta da Rabi'u Ali, Tace  yanzu an shirya komai an buga tambari, ta zama matar aure, muna masu fatan Allah ya albarkaci wannan aure nasu da zaman lafiya da kuma zuri'a ta gari.

No comments:

Post a Comment