Wednesday, 12 July 2017

Nazir Ahmad sarkin waka zai kara aure

Shahararren mawakin hausarnan, Nazir Ahmad Sarkin waka zai kara aure ranar juma'a me zuwa idan Allah ya kaimu, za'a dura aurennashi da amaryarshi Halimatussadiya munamai fatan alheri, Allah yasa ayi lafiya ya kuma bada zaman lafiya. Amin.

No comments:

Post a Comment