Thursday, 27 July 2017

Nura M. Inuwa ya nuna motocin daya mallaka

Shahararren mawakin hausa, Nura M. Inuwa ya nuna motocinshi daya mallaka, ya nuna motocinne, kamar yanda ake gani a wannan hoton yana godiya ga Allah sannan yayi fatan Allah ya kara mana arziki, Nura Amin.

No comments:

Post a Comment