Tuesday, 18 July 2017

Rabiu Aline yaci kwallo mafi kyau a bana

Mijin jarumar fim din hausa, Maryam Baba Lawal , Dan kwallon Kano Pillars, Rabiu Ali ya samu kyautar kudi dubu dari da hamsin daga hukumar kula da kwallon kafa ta Najeriya, a matsayin wanda yaci kwallon datafi birgewa, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka. Amin.

No comments:

Post a Comment