Sunday, 30 July 2017

Rahama Sadau da kannenta a gurin nuna wani shirin fim din turanci data fito a ciki

Jarumar fim din hausa da aka kora, Rahama Sadau kenan tare da kannenta, a garin Lega inda za'ayi gabatarwar/nunin wani shirin fim din turanci me suna Hakkunde da Rahamar ta fito a ciki. Hotunan nasu sunyi kyau.

No comments:

Post a Comment