Saturday, 15 July 2017

Rahama Sadau a gurin nuna wani fim dinta na turanci

Jarumar fim din hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wani gidan kallo dake garin Abuja inda za'a nuna wani fim dinta na turanci me suna AJUWAYA, Wasu sunyi magana akan irin shigar datayi Cewa bata dace da diyar musulmaba.

No comments:

Post a Comment