Saturday, 22 July 2017

Rahama Sadau na yawan shakatawa a kasar Morocco

Jarumar fim din hausa, Rahama Sadau kenan a can kasar Morocco inda taje yawan shakawata, a wannan hoton tace taje kasuwane tayi siyayya, kuma da alama ba yawan shakatawa kadai taje yi kasar Moroccon ba, harda wani aiki, amma bata bayyana ko wane irin aikine ba.

No comments:

Post a Comment