Monday, 31 July 2017

Rahama Sadau ta haskaka a wajen nuna fim din Hakkunde

Jarumar fim din hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hotunan nata tare da kannen ta da sukaje garin legas wajen nuna/gabatar da shirin turanci me suna Hakkunde data fito a ciki, Rahamar da kannenta sun haskaka a gurin da shagalin ya faru.

Karin hoto.


No comments:

Post a Comment