Thursday, 20 July 2017

Rahama Sadau ta taya kanwarta, Fatima Sadau murnar zagayowar ranar haihuwarta

Jarumar fim din hausa da aka kora, Rahama Sadau ta taya kanwarta, Fatima Sadau murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna taya Fatima murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

Karin hotunan Fatima Sadau.No comments:

Post a Comment