Tuesday, 18 July 2017

Rashin lafiya be hana Jamila Nagudu yin Ibada ba

Allah sarki, jarumar fim din hausa, Jamila Umar Nagudu kenan, duk da bata da lafiya a gadon asibiti, batada kuzarin da zata iya yin alwala amma gashi tasa ana yimata domin ta sauke nauyin ibadar Allah dake kanta, muna mata fatan Allah ya karamata lafiya da dukkan musulmai dake asibiti da gida masu fama da ciwuka kala-kala. Amin

No comments:

Post a Comment