Tuesday, 11 July 2017

Sa'adiya Adam sanye fuskar Batwoman

A kallo na farko zaka iya gane wacece wannan? Jarumar fim din hausa,  Sa'adiya Adam kenn sanye da fuska irin ta Batwoman dake shirin fim din Amurka, shin ko zata fitona a fim din gwaska na Adam A. Zangone? Domin shine ke amfani da irin wadannan fuskokin, kokuwa watakila ta sakane kawai dan Nishadi.

Karin hoto.

No comments:

Post a Comment