Friday, 14 July 2017

Sani Danja da Mansura Isa na murnar cika shekaru goma da yin aure

Jarumin fim din hausa da turanci kuma mawaki, Sani Musa Danja tare da matarshi, tsohuwar jarumar fim din hausa, Mansura Isa na murnar cika shekaru goma da yin aure, a shekarar 2007 ne Sani ya auri mansura, muna tayasu murna da fatan Allah ya albarkaci zuri'a ya kuma kara dankon soyayya. Amin.

Karin hotuna.


No comments:

Post a Comment