Saturday, 15 July 2017

Sani Danja ya zama jakadan kamfanin yin caca na Western Lotto

Jarumin fim din hausa da turanci kuma mawaki, Sani Musa Danja ya zama jakadan wani kamfanin yin caca me suna Western Lotto, a yanzu Zai rika yiwa kamfanin talla, kamfanin ya saka shahararrun yan wasa daga kudancin kasarnan sun zama jakadunshi, Sani Danja ne kadai daga yankin yan fim din hausa.

No comments:

Post a Comment