Monday, 31 July 2017

Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, sarki sanusi ya cika shekaru hamsin da shida kenan a Duniya, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekari masu albarka. Amin.

No comments:

Post a Comment