Tuesday, 18 July 2017

Shigar hijabi tafi yi miki kyau

Idan masu bin shafin hutudole.com basu mantaba, a kwanakin baya ya kawo muku labarin wata baiwar Allah da hotunanta da mafiyawanci basu daceba, tana yawan nuna tsiraici, suka cika shafukan sada zumunta da muhawara da manhajojin sada zumunci irin su whatsapp da 2go dadai sauransu, a wancan lokacin kunji cewa mafi yawanci masu son yin wani abu na batsa da bai daceba da hotunanta suke yin amfani.

 To yau ga wannan baiwar Allahn cikin hijabi, shiga ta mutunci, kuma mutane sun yaba da irin Wannan shiga tata, muna fatan Allah yasa ta dore da haka.

Karin ra'ayoyi.


No comments:

Post a Comment