Friday, 21 July 2017

Tsohon hoton Hassan Usman Katsina, Shehu Musa 'Yar Adua da tsohon sarki, Kabir Usman

Allah sarki, wannan hoton marigaya, Janaral Hassan Katsina da General Shehu Musa 'Yar Adua da tsohon sarkin Katsina, Kabir Usman na gwaggo. Allah ya jikansu yakai rahama kaburburansu, Amin.

No comments:

Post a Comment