Wednesday, 19 July 2017

Tsohon hoton Rashida me Sa'a, Samira Ahmad da Rukayya Dawayya

Wani tsohon hoton jaruman fim din hausa, Rashida me sa'a da Samira Ahmad da Rukayya Dawayya, lallai jiya ba yauba, a cikin hoton Rukayyace kawai har yanzu bata canja kamanniba.

No comments:

Post a Comment