Sunday, 16 July 2017

Tuna baya:Marigayi Alhaji Sir Abubakar Tafawa Balewa lokacin dayakai ziyara kasar Amurka

Marigayi fraiministan Najeriya na farko kuma na karshe, dan kishin Najeriya da jama'arta,  kuma daya daga cikin gwanayen iya turanci, Alhaji Sir Abubakar Tafawa Balewa kenan a wannan hoton lokacin daya kaiwa shugaban kasar Amurka a wancan lokacin J.F Kennedy ziyara. Allah ya jikanshi yakai rahama kabarinshi amin.


Karin hoto.

No comments:

Post a Comment