Tuesday, 18 July 2017

Uba Uwa da diyarsu, gwanin birgewa

Wannan miji da matar tare da diyarsu sunyi kyau a hotonnan da suka dauka, da yawan gwauraye da tuzurai sunce hotonnan ya tayarmusu da kwadayin yin aure.

No comments:

Post a Comment