Monday, 10 July 2017

Wadannan hotunan sunja hankula sosai

Wannan hoton wata baiwar Allahce da kanwarta da saka a shafinta na sada zumunta da muhawara, hoton yaja hankulan mutane sosai inda waau suka yaba wasu kuma sukayi kiran da cewa bai daceba.

No comments:

Post a Comment