Tuesday, 18 July 2017

Wannan hoton na Zahara Buhari da mijinta Ahamd indimi ya birge

Wannan hoton na diyar shugaban kasa Zahara Buhari Da mijinta Ahmad Indimi suna Rawa a gurin bikin dan Gwamna Amosun na Ogun, yaja hankulan mutane a Shafukan sada zumunta da muhawara, wasu sunce mijinnata koda yaushe cikin fara'a ake nunoshi. Munai musu fatan Allah ya kara dankon soyayya. Amin.
Nan Zahara ce da danuwanta, Yusuf tare da ango da amarya.

No comments:

Post a Comment