Thursday, 20 July 2017

Wannan hoton ya birge

Wannan hoton karen dajine zai cinye wani bera daya ja hankulan mutane sosai, anyi muhawara akan cewa ko karen ya cinye beran kuwa, ko kuma ya samu tserewa?. Haka kuma an yabawa wanda ya dauki hoton saboda yanda ya daukeshi a daidai kan lokaci.

No comments:

Post a Comment