Tuesday, 25 July 2017

Wannan hoton ya birge

Wannan wani hoton zanen babban kifi ne da akayi da yashi, hoton yaja hankulan mutane sosai, wasu sunce a kallon farko da sukayiwa hoton sunsha kofin gaskene.

Oceanarmor.

No comments:

Post a Comment