Friday, 21 July 2017

Wannan hoton ya dau hankula

A tallar da take yiwa kamfanin lemun Fru Fru, Maryam Yahaya tana saka hotunan masoyanta da suka sayi lemun, kuma sukayi wani abin birgewa lokacin da suke shanshi, wannn hoton na sama na daya daga cikin hotunan da suka dauki hankulan jama'a a wannan gasa, ya sayo lemun yana sha kuma gashi cikin robar jarirai ana mai wanka...

No comments:

Post a Comment