Friday, 28 July 2017

Wannan mutumin yana kama da mijin Zahara, Ahmad Indimi?

Wannan hoton wani bawan Allahne da budurwarshi tace yana kama da mijin diyar shugaban kasa, dan hamshakin me kudi, Wato Ahmad Indimi, saidai budurwar tashi tace shi saurayin nata bashida tarin dukiya.

No comments:

Post a Comment