Thursday, 27 July 2017

Wannan neman saukine ko lalaci?

Wannan hoton wani yarone da yake kallo da wayarshi, amma saboda neman sauki ko kuma lalaci bazai iya rike wayar da hannunshiba sai ya samo wani abin ajiye kaya na gilashi ya kifa wayar akai yanda zai rika kallo yana kwance.
Wannan ma gashinan a zaune, da alama kallo yakeyi, kuma a lokaci guda akwai lemun da yakesha, amma bazai iya rike kofin lemun da hannunshi ba, sai ya samu dogon kwararon zuka yake shan abinshi yana zaune akan kujera, shi kuma kofin lemun na kan teburi.Newspip.

No comments:

Post a Comment