Monday, 10 July 2017

Ya Allah ka Dawowa da Buhari Lafiya

Allah muna rokonka ka dawowa da shugaba Buhari lafiya da kwaciyar hankali fiye dana da da yake dashi domin ya samu yacigaba da gudanar da ayyukan alheri dayafara aiwatarwa a kasarmu ta Najeriya. Amin.

No comments:

Post a Comment