Wednesday, 19 July 2017

'Yan makaranta dubu biyu sun yiwa Shugaba Buhari kyautar katin gaisuwa

'Yan matan makarantar gwamnati ta garin Kwatarkwashi sun baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari katin gaisuwa wanda aka hadashi da hannu, katin yana dauke dasa hannun daliban makarantar guda dubu biyu, mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ne ya amshi kyautar wannan kati a madadin shugaba Buhari. Allah ya yiwa wadannan yara albarka ya kuma karawa shugaba Buhari lafiya. Amin.

No comments:

Post a Comment