Wednesday, 12 July 2017

Yanda ake koyawa wasu 'yan mata iyo a kasar Tanzaniya

Wasu 'yanmata kenan daga kasar Tanzaniya yayin da ake koyamusu iyo a ruwa, irin tsarin da aka dauka na basu fararen robobi masu jan marfi wanda babu komi a cikinsu a hannunsu su rike kuma gasu sanye da kaya kala daya, abin ya birge mutane da dama.


No comments:

Post a Comment