Sunday, 30 July 2017

Yanda Atiku Abubakar ya gaisa da wannan matar ya jawo cece-kuce

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Wazirin Adamawa, Alhaji Atiku Abubakar kenan a wannan hoton inda yasha hannu da wata mata, hakan ya jawo wasu sunyi kira a gareshi da cewa a matsayinshi na musulmi kuma wanda ke rike da sarautar gargajiya ta wazirin Adamawa be kamata a ganshi yana gaisawa da mataba, domin hakan haramunne a addinin musulunci.


No comments:

Post a Comment